Farin Ciki Na (My Joy)
About this song
“Farinciki Na” is a reminder that worship is more than singing; it is an expression of love, gratitude, and devotion to God. Through this song, Gabsenenso Maxwell Gmax encourages believers to offer their praise sincerely, from the heart, and with joy.
Lyrics
Farinciki na in rera maka waka,
Wakan yabo maradi na kenan,
Ni da malaiku,
Muyi ta ma sujada.
Verse
Mai rundunan sama,
Ya Yesu Ubangiji na,
Ga ni na zo da sabuwar waka,
In rera maka yabo.
Da murya na (murya na),
Waka na (waka na),
Karbi wannan sujada.
Molo na (Molo na),
Har da garaya na (garaya na),
Yabo na daga zuciya.
Chant
Ohhh oh oh oh oh oh oh oh oh!
Karbi yabo na,
Karbi sujada na,
Karbi waka na, Ya Yesu.
Karbi bauta da murya na (murya na),
Waka na (waka na),
Karbi wannan sujada.
Molo na (Molo na),
Har da garaya (garaya na),
Yabo na daga zuciya.
Chant
Ohhh oh oh oh oh oh oh oh oh!
Chorus
Farinciki na in rera maka waka,
Wakan yabo maradi na kenan,
Ni da malaiku,
Muyi ta ma sujada.